Shugabanci ba na masu son faranta wa kowa rai ba ne – Shettima - DCL Hausa

Mataimakin Shugaban Nijeriya, Sanata Kashim Shettima, ya ce shugabanci nagari na buƙatar jajircewa da kuma ɗaukar matakai masu tsauri domin ci gaban ƙasa. Shettima ya bayyana hakan ne a ranar Laraba, yayin da yake gabatar da jawabin buɗe taron haɓaka harkokin noma da zuba jari da aka gudanar a Abuja. Mataimakin Shugaba

Continue to the link

When available, the title and description are taken from the destination page. This preview does not endorse its content.

Destination: https://dclhausa.com/shugabanci-ba-na-masu-son-faranta-wa-kowa-rai-ba-ne-shettima/

Share more with ShortURL

Turn long web addresses into short, easy-to-share links. ShortURL helps you share websites, resources and useful discoveries in messages, on social media and wherever your audience is.

Create a short link without an account, download its QR code, or connect your website and applications through our free API. Paste your URL and make your next link easier to share.

Create your free short link ↗