INEC na duba yiwuwar gudanar da zaɓen gwaji na shugaban ƙasa kafin 2027 - DCL Hausa
Hukumar zaɓen Nijeriya INEC na duba yiwuwar gudanar da zaɓen gwaji na kujerar shugaban ƙasa tare da cikakken bincike kan tsarin fasahar zaɓenta, a matsayin wani ɓangare na shirye-shiryen babban zaɓen 2027. Shugaban INEC, Farfesa Joash Amupitan SAN, ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis a Abuja, yayin da yake karɓar bakun
Preparing your link…
Continue to the linkWhen available, the title and description are taken from the destination page. This preview does not endorse its content.
Destination: https://dclhausa.com/inec-na-duba-yiwuwar-gudanar-da-za%C9%93en-gwaji-na-shugaban-%C6%99asa-kafin-2027/
Share more with ShortURL
Turn long web addresses into short, easy-to-share links. ShortURL helps you share websites, resources and useful discoveries in messages, on social media and wherever your audience is.
Create a short link without an account, download its QR code, or connect your website and applications through our free API. Paste your URL and make your next link easier to share.
Create your free short link ↗