Shugaban APC na farko a Nijeriya ya ce ADC ce za ta karɓe mulki daga hannun Tinubu - DCL Hausa
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, John Odigie Oyegun, ya bayyana cewa jam’iyyar ADC ta shirya karɓe mulki daga hannun Bola Ahmed Tinubu a zaɓen shekarar 2027. Oyegun ya bayyana hakan ne yayin babban taron jam’iyyar da aka gudanar a Abuja, inda ya ce jam’iyyar ADC ta shirya tsaf domin shimfiɗa sabon salon mulki a [
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, John Odigie Oyegun, ya bayyana cewa jam’iyyar ADC ta shirya karɓe mulki daga hannun Bola Ahmed Tinubu a zaɓen shekarar 2027.
Oyegun ya bayyana hakan ne yayin babban taron jam’iyyar da aka gudanar a Abuja, inda ya ce jam’iyyar ADC ta shirya tsaf domin shimfiɗa sabon salon mulki a Nijeriya.
A cewarsa, duk da arziƙin da Nijeriya ke da shi, har yanzu al’umma na fama da matsin tattalin arziki, abin da ya danganta da gazawar shugabanci a tsawon shekar
Save my name, email, and website in this browser for the next time I comment.
Δ document.getElementById( "ak_js_1" ).setAttribute( "value", ( new Date() ).getTime() );
Link details
- Destination
- dclhausa.com
- Category
- weblink
- Language
- en
- Link checked
- Yes
Click the button above to access the full content of this link.
Similar pages
Share more with ShortURL
Turn long web addresses into short, easy-to-share links. ShortURL helps you share websites, resources and useful discoveries in messages, on social media and wherever your audience is.
Create a short link without an account, download its QR code, or connect your website and applications through our free API. Paste your URL and make your next link easier to share.
Create your free short link ↗